Gaiyatar da aka yi masa zuwa wurin liyafar bai zamar masa komai ba muddin zai ga Modakai Bayahuden zaune a bakin ƙofar gidan sarki.