Haman ya sake kirga masu yalwar dukiyarsa da yawan 'ya'yansa maza, yadda ya sami tagomashi a kan dukan ma'aikata da bayin sarki.