Murdakai ya fada masa dukan abin da ya faru gare shi, da kuma dukkan yawan azurfa da Haman ya alkawarta zai sa a asusun sarki don a hallakar da Yahudawa.