ha_tq/est/02/14.md

135 B

A wane lokaci ne yarinya zata koma wurin sarki?

Yarinta ba za ta koma wurin sarkin ba sai dai idan ya ji daɗin ta ya kuma kira ta.