ha_tq/est/02/12.md

134 B

A lokacin da mace ta je wurin sarki, menene ake ba ta?

A lokacin da budurwa ta je wurin sarki, ana bata duk abin da ta ke buƙata.