ha_tq/est/02/03.md

176 B

A ƙarƙashin ikon wanene budurwar zata zama?

Yar budurwar zata zama a ƙarƙashin ikon da kuma lurar Hagai, da matasan da ke wa sarki hidima, wadda ke ɗaukar nauyin mata.