ha_tq/est/02/01.md

141 B

Menene matasan masu yi wa sarki hidima suka ce?

Matasan da ke wa sarki hidima suka yi shaidar cewa a nemar wa sarki yar budurwa mai kyau.