ha_tq/est/01/16.md

375 B

Bisa ga Memukan, wanene Vasti bata yi wa biyayya ba?

Memukan yace ga sarki kadai ne sarauniya vashti ta yi wa rashin biyayya, da kuma dukan wanda ke a lardin sarki Ahasuerus.

Menene Memukan ya ce a kan mata masu daraja a Pasiya da Midiya za su yi kafin ƙarshen kowace rana?

Ya ce kafin ƙarshen kowace rana, mata masu daraja za su ƙi aikata abin da sarki ya umurta.