Me yasa akwai ruwan inabi na sarki da yawa?
Akwai ruwan inabi na sarki da yawa domin akwai sarakuna da yawa a wurin?
Menene umurnin da sarki ya ba wa ma'aikata fadar sa?
Sarki ya bada umurni wa dukan ma'aikatan fadar sa da su yi duk wani abin da kowanne baƙo yake so.