ha_tq/est/01/05.md

257 B

Ma wanene bikin da ya kai har Kwana bakwai?

Bikin kwana bakwai na dukan mutanen fadar Susa ne, daga mafi girma zuwa ƙaramin su duka.

Domin wanene sarkin ya shirya bikin?

Bikin domin dukan mutanen fadar Susa ne, daga mafi grima zuwa ƙaraminsu duka.