ha_tq/eph/06/23.md

196 B

Menene abubuwa guda uku ne Bulus ya ke rokon Allah Uba da kuma Ubangiji Yesu Almasihu su ba wa masubi?

Bulus yana rokan Allah ya bada salama, kauna da bangaskiya da kuma alheri zuwa ga masubi.