ha_tq/eph/06/14.md

326 B

Me ya sa ya zama tilas ma mai bi ya sa dukka sulken Allah?

Ya zama tilas ma mai bi ya sa dukka sulken Allah don ya tsaya da karfi ya yi găbă da mugun shirin shaidan.

Wane sulken Allah ne ya ke kauda kibiyoyi na harshen wutan mai mugunta?

Garkuwan bangaskiya ita ce ta ke kau da kibiyoyi na harshen wutan mai mugunta?