ha_tq/eph/06/12.md

285 B

Da waye mai bi ya ke yaki?

Mai bi ya na yaki da gwamnati, da kuma hukumomin ruhohi da masu mulkin mugayen duhu.

Me yasa ya zama tilas ma mai bi ya sa duka sulken Allah?

Ya zama tilas ma mai bi ya sa dukka sulken Allah don ya tsaya da karfi ya yi găbă da mugun shirin shaidan.