ha_tq/eph/06/05.md

384 B

Da wane hali ya kamata bayin da suke krista su yi biyayya da masu gidansu?

Ya kammata bayin da suke krista su yi biyayya da masu gidansu a cikin kirkin zuciya , suna bauta da murmushi kamar zuwa ga ubangiji.

Menene ya kammata mai bi ya tuna game da abubuwa ma su kyau da ya yi?

Ya kamata mai bi ya tuna ce wa duka ayukka masu kyau da ya yi, zai samu lada da ga wurin Ubangiji.