ha_tq/eph/05/08.md

232 B

Wani 'ya'yan haske ne Ubangiji yake ji dadinsu?

'ya'yan alheri, adalci, da gaskiya ne Ubangiji yake jin dadinsu.

Menene ya kamata masubi su yi da ayukkan duhu?

Bai kamata masubi su sa hannu ba, amma su bankaɗa ayukkan duhu.