ha_tq/eph/05/03.md

241 B

Menene ya zama tilas kada a yi shawara a tsakanin masubi?

Lalata na jima'i, kazamta, da handama bai kamata a yi shawaransu a tsakanin masubi ba.

Wane hali ne ya kamata a gani a tsakanin masu bi?

Masubi ya kamata su sami halin godiya.