ha_tq/eph/04/28.md

445 B

Menene ya zama tilas wa masubi su yi a maimakon sata?

Ya zama tilas ma masubi su yi aiki domin su iya taimakon mai bukata.

Wane irin magana ne Bulus ya ce ya zama tilas ka da ya fita da ga bakin mai bi?

Kada wata alfasha ta fita da ga bakin mai bi, amma a maimakon wadannan ya furta kalmomin da za su gina wasu.

Wanene ya zama tilas ka da mai bi yayi baƙin ciki a kansa?

Ya zama tilas kada mai bi ya yi baƙin cikin ruhu mai tsarki.