ha_tq/eph/04/25.md

141 B

Ta yaya mai bi zai iya ba da zarafi zuwa ga shaiɗan?

Mai bi yana iya ba wa shaiɗan zarafi ta wurin barin fushin sa ya kai fadiwar rana.