ha_tq/eph/04/23.md

135 B

Menene Bulus ya ce masubi ya kammata su kauda kuma su ɗauka?

Masubi ya kammata su ƙauda tsohon mutum, su kuma ɗauki sabon mutum.