ha_tq/eph/04/17.md

141 B

Ta yaya Bulus ya ce al'ummai sukr tafiyarsu?

Al'ummai suna da tunani ma su duhu, sun rabu da Allah sun kuma koma wa ayukka marasa tsarki.