404 B
404 B
Ta yaya Bulus ya ce masubi zasu iya zama kamar yara?
Masu bi zasu iya zama kamar yara ta wurin yawan jujjuyawa su da za a yi da kuma yadda ta wurin yaudarar mutane da kuma kuskuren yaudara.
Ta yaya Bulus ya ce an gina jikin masubi?
Jikin masubi suna a harhaɗe, gaɓobinsu su kuwa na rike su a harhaɗe, kowane sashi kuma na aiki domin ƙarin girman jikin, domin gina kowane ɗaya a cikin ƙauna.