ha_tq/eph/04/11.md

338 B

Menene kyautar Almasihu guda biyar zuwa ga jiki da Bulus ya ba suna?

Almasihu ya ba wa jikin kyautar manzanninsa, annabawansa, ma su bishararsa, fastoci, da kuma malamai.

Ga wane manufa ne wannan kyauta guda biyar zuwa ga jiki ya kammata su yi aiki?

Kyauta biyar na jiki ya kamata su ba wa masubi wadata domin aiki, don gina jiki.