ha_tq/eph/04/01.md

154 B

Ta yaya Bulus ya ke gargadin masubi su yi zamansu?

Bulus ya na gargadin ma su bi su yi zaman tawali'u, da hakuri, da kuma yarda da juna a cikin kauna.