ha_tq/eph/02/13.md

517 B

Menene ya kawo wasu al'ummai marasa bi kusa da Allah?

Wasu al'ummai marasa bi sun sami kusanci da Allah ta wurin jinin Yesu.

Ta yaya ne Almasihu ya canza dangatakar da ta ke tsankanin al'ummai da Yahudawa?

Ta wurin jikin sa, Almasihu ya zamar da al'ummai da Yahudawa sun zama mutane daya, lalata rashin jituwa da ya raba su.

Menene Almasihu ya warware domin ya kawo salama tsakanin Yahudawa da Al'ummai.

Almasihu ya warware shari'ar dokoki da kuma ka'idodi domin kawo salama tsakanin Yahudawa da Al'ummai.