ha_tq/ecc/10/20.md

137 B

Menene yasa mutanen baza su la'anci sarki ba?

Kada mutane su la'anci sarki domin tsuntsuwar sararin sama na iya ɗaukar maganganunsu.