ha_tq/ecc/10/01.md

129 B

Menene ya nuna wa kowa cewa mutum wawa ne?

Lokacin da tunanin mutum ya gurgunta, wannan na tabbatar wa kowa cewa shi wawa ne.