ha_tq/ecc/09/13.md

160 B

Menene ke faruwa da matalauci, mai hikima, wanda hikimarsa ta ceci birnin?

Babu wanda ya tuna da matalaucin, mai wayau, wanda kuma hikimarsa ta ceci birnin.