ha_tq/ecc/08/12.md

348 B

Ko da idan mai zunubi yana aikata mugunta sau ɗari kuma duk da haka ya yi tsawon rai, me zai faru da waɗanda suke girmama Allah?

Ko da yake mai zunubi yana aikata mugunta sau ɗari kuma duk da haka ya yi tsawon rai, duk da haka na sani cewa zai fi kyau ga waɗanda ke girmama Allah, ga waɗanda ke tsayawa a gabansa suna kuma nuna masa girma.