Kada mutane su yi garajen barin gabansa, kada kuma ka goyi bayan abin da ba dai-dai ba, domin sarki na yin abin da ya so