ha_tq/ecc/07/27.md

179 B

Ko da yake Malamin ya sami mutum ɗaya mai adalci, menene bai samu ba?

Ko da yake Malamin ya sami mutum ɗaya mai adalci, amma a cikin dukkan waɗannan bai sami mace ɗaya ba.