Mace wadda zuciyarta ke cike da tarkuna da tãrurruka, wadda kuma hannuwanta sarƙoƙi ne za ta ɗauke mai zunubi.