ha_tq/ecc/07/15.md

125 B

Menene ya faru da mugayen mutanen da malamin ya gani?

Malamin ya ga mugayen mutane dake yin tsawon rai duk da muguntarsu.