ha_tq/ecc/06/01.md

266 B

Wane muguntace Malamin ya gani?

Malamin ya ga cewa Allah zai iya ba mutum arziki, dukiya, da daraja yadda bai rasa wani abin da yake marmari ba domin kansa, amma daga nan Allah bai bashi ikon jin daɗin su ba. Maimakon haka, wani daban zai yi amfani da abubuwan.