ha_tq/ecc/04/13.md

138 B

Menene mafi alhëri da zama tsoho da kuma wawan sarki?

Gwamma wani ya zama matashi talaka amma mai wayau da tsoho da kuma wawan sarki.