ha_tq/ecc/04/09.md

161 B

Menene yasa mutum biyu sun fi mutun ɗaya saboda koda ɗayan ya fadi?

Mutum biyu sun fi mutum daya domin idan ɗaya ya fãɗi, ɗayan zai iya ɗaga abokinsa.