ha_tq/ecc/04/05.md

194 B

Menene ya fi hanuwa biyu cike da aikin da ke ƙoƙarin kiwon iska?

Mafi alhẽri shine hannu cike da riba kaɗan tare da aikin shiru da hannuwa biyu cike da aikin da ke ƙoƙarin kiwon iska.