ha_tq/deu/34/07.md

227 B

Menene Yaneyin lokacin da ya mutu a shekaru ɖari da ashirin?

Da Musa ya mutu yana da karfinsa kuma yana gani da kyau.

Har yaushe ne mutanen Isra'ila suka yi makokin Musa?

Mutanen suka yi makokin musa na kwanaki talatin