Menene Yahweh ya bar Musa ya ga kafin ya mutu?
Yahweh ya bar Musa ya ga ƙasar da Yahweh ya rantse wa Ibrahim, Ishaku da Yakubu.
A ina ne Musa ya mutu kuma ina Yahweh ya bizne shi?
Musa ya mutu a ƙasar Mowab kuma Yahweh ya bizne shi cikin kwari cikin ƙasar Mowab mai hannun riga da Bet Feyor.