ha_tq/deu/33/29.md

156 B

Ta yaya Musa ya kwatanta Isra'ila?

Musa ya kwatanta Isra'ila kamar albarkatattu kuma cetattu na Yahweh, wanda maƙiyinsa za su zo gare su da rawar jiki.