ha_tq/deu/33/28.md

121 B

Ya yaya zuriyar Yakubu za su zauna?

Zuriyar Yakubu za su zauna lafiya kuma a tsare cikin ƙasar hatsi da sabon inabi.