Albarkar Zebaluna da na Isakar zai zo da duwatsu, wadatar tekuna daga kuma yăshin da ke a bakin teku.