Yahweh ya ce Benyamin shine ƙaunataccen Yahweh, Yahweh yana kăre shi dukkan rana kumma yana zaune tsakiyar hannuwan Yahweh.