ha_tq/deu/33/11.md

290 B

Menene Musa ya gaya wa Lebiyawa su yi cikin albarkarsa?

Musa ya ce wa Lebiyawa su kayar da ka'idodin Yahweh, su sa turare baye-baye na ƙonaẅa akan bagadin Yahweh, domin su albarkace Yahweh kumma su ƙarbi aikin hannuwansa da kuma rushe kwankwasan waɗanda suka tashi găba da Yahweh.