Yahweh ya za sarki a Yeshurun (Isra'ila).
Musa ya ce Ruben zai rayu kuma ba zai mutu amma mazansa zasu zama ƙalila.