ha_tq/deu/33/03.md

353 B

Ta yaya tsarkakan mutanen Isra'ila suka ƙarɓi ƙaunar Yahweh?

Tsarkakar mutanen Isra'ila suka russuna a ƙafafun Yahweh kuma suka ƙarba maganganun Yahweh.

Yaya Yaweh ya ji game da mutanen Isra'ila?

Yahweh ya ƙaunace mutanen Isra'ila.

Menene Musa ya ce game da ka'idodin da ya umarce mutanen?

Musa ya kira ka'idodin gădo na taror Yakubu.