ha_tq/deu/33/01.md

315 B

Yaushe ne Musa ya ba wannan albarka wa mutanen Isra'ila?

Musa ya bada wannan albarka ga mutanen Isra'ila kafin mutuwarsa.

Tayaya ne Musa ya kwatanta Yahweh?

Musa ya kwatanta yahweh kamar wanda ya haskaka daga Dutsen Faran, ya zo da dubu dabbai goma na tsarkaka, kuma hannu daman sa akwai tarwatsun walƙiya.