ha_tq/deu/32/50.md

521 B

Menene Yahweh ya ce zai faru da Musa a kan dutsen?

Yahweh ya ce Musa zai mutu akn dutsen kamar yadda Haruna ya mutu bisa Dutsen Hor kuma aka tattara shi zuwa ga mutanensa.

Don me Yahweh ya ce Musa zai mutu a kan dutsen?

Musa zai mutu a dutsen domin ya yi rashin adalci ga Yahweh a ruwayen Meriba a Kadesh kuma domin Musa bai girmama Yahweh cikin mutanen Isra'ila ba.

Menene Yahweh ya ce Musa zai ga kafin mutuwarsa?

Yahweh ya ce Musa zai ga ƙasar da Yahweh zai ba wa mutanen Isra'ila amma ba zai je wurin ba.