Yahweh ya ce wa Musa ya haura kan duwatsu domin ya ga ƙasar kan'ana da Yahweh zai ba wa mutanen Isra'ila a matsayin mallakarsu.