ha_tq/deu/32/46.md

192 B

Don me mutanen Isra'ila suka sa zuciyarsu akan maganganun da Musa ya shaida masu?

Mutanen suka sa zuciyarsu akan maganganun Musa domin su umarce 'ya'yansu su kiyaye maganganun shari'annan.