ha_tq/deu/32/44.md

132 B

Wanene ya maimaita dukkan maganganun waƙar nan a kunuwan mutane?

Musa da Yoshuwa ne suka maimaita waƙar nan a kunuwan mutanen.